• 7 years ago
Malam Musa Tsohon Soja ya tsinci kansa cikin rudani bayan da yayi yunkurin nesanta kansa da tsohuwar matarsa Hafsatu, sai dai hakan na kokarin cin tura .
Ayuba ya debo ruwan dafa kansa. Tuni an baza komar nemansa. Malam Musa ya fusata a yayin da yayi alkawarin daukar mataki akan Hafsatu. A tsakanin Bintu .
Bayan da Malam Nataala ya garkame Laminu a mari, akarshe dai ya samu damar ballen Marin ya gudu, inda har yayi tunanin guduwa garinsu. Sai dai hakar .
An fara takun saka tsakanin Dantani da Sallau. Gimbiya ta manta da Haidar ne ta fara sakin jiki da? A wani bangare kuma, lamarin I.B da Gimbiya ya fara daga .

Category

📺
TV

Recommended