• 6 years ago
hatsabibiyar jaka sabon shiri ne dake nuna yadda matasa keson samun dukiya kota halin kaka domin kwadayi dason abin duniya daga karshe zaku ga yadda ta kare musu