• 6 years ago
hatsabibiyar jaka shiri ne dake nuna yadda samari sai sunyi kudi dole inda sukaga jakar kudi hannun wani mahaukaci wanda sukaci alwashin sai sun karbe ta kota halin yaya amma abu ya gagara saboda sun hadu da hatsabibin mahaukaci

Recommended