• 7 years ago
Wannan fim ne akan wasu 'yan uku da rashin jituwa ya raba su tun suna kananan yara, wanda hakan ya sa suka zamto baren juna, bayan girman su. Yanayin rayuwa ya sake hadasu amma kuma bambantar yanayin tasowa yana neman zamowa barazana a garesu kasancewar idan har basu hada kawunansu kamar yadda mahaifiyarsu tayi musu wasiyya ba, to lallai za su fada cikin cakwakiya.

Recommended